Isa ga babban shafi
Jamus

Bayern Munich tana farautar lashe kofi uku a bana

Bayern Munich ta tsallake zuwa buga wasan karshe a gasar lashe kofin Jamus bayan ta doke Wolfsburg 6-1. Kuma Mario Gomez ne ya jefa kwallaye uku a raga. Inda a bana Bayern Munich ke ci gaba da harin lashe kofuna uku, Bundesliga da kofin gida da kuma kofin gasar zakarun Turai.

Mario Gómez Dan wasan Bayern Munich
Mario Gómez Dan wasan Bayern Munich Reuters
Talla

A yau Laraba ne kuma Stuttgart za ta fafata da Freiburg, kungiyoyin da Bayern Munich ke jira a wasan karshe.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.