Isa ga babban shafi
Wasanni

'Yan wasan Man City na kaunar Pellegrini

'Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City na kaunar samun Manuel Pellegrini a matsayin mai horar da su kamar yadda Joe Hart mai tsaen gidan kungiyar ya sanar.

Kocin Manchester City Manuel Pellegrini
Kocin Manchester City Manuel Pellegrini REUTERS/Stefan Wermuth
Talla

A karshen wannan kakar ne Pellegrini dan asalin kasar Chile zai bar Man city, inda Pep Guardiola zai maye gurbinsa.

A ranar litinin ne aka sanar cewa Guardiolan zai maye gurbin Pellegrini kuma an bayar da sanawar ne kwana guda kafin Man City ta doke Sunderland da ci daya mai ban haushi.

'Yan wasan dai sun ce, suna kaunar Pellegrini kuma suna goyon bayansa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.