Isa ga babban shafi

Bayern ta gabatar da tayin kulla yarjejeniyar shekaru 3 da Mane

Kungiyar Bayern Munich ta gabatar da tayin kulla yarjejeniyar shekaru 3 da fitaccen dan wasan gaba na Liverpool Sadio Mane, wanda ta shafe tsawon lokaci tana kokarin jan ra'ayinsa.

Dan wasan gaba na kungiyar Liverpool Sadio Mane.
Dan wasan gaba na kungiyar Liverpool Sadio Mane. AFP/File
Talla

Fitaccen masani kuma mai ruwa da tsaki kan kasuwar musayar ‘yan wasa dan kasar Italiya  fabrizio Romano ne ya bayyana halin da ake ciki tsakanin dan wasan na Liverpool da zakarun na gasar Bundesliga.

Bayanai sun ce Bayern ta gabatar da tayin ne bayan cimma yarjejeniyar baka tsakaninta da Sadio Mane.

A baya dai sau biyu Bayern Munich tana gabatrwa da Liverpool tayin sayen Mane, amma hakarta bat a cimma ruwa ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.