Isa ga babban shafi
Spain

Jami’an tsaron Spain sun kama bakin haure 35

Kungiyoyin kare hakkin Bil adam na kasar Morocco na zargi jam’iyan tsaro kasar da gallazawa bakin haure dake amfani da wanan hanyar domin isa kasashen Nahiyar Turai. Jami’an tsaron gabar ruwan kasar Spain sun kama bakin haure 35 dake kokarin shiga kasar ta haramtacciyar hanyar.  

Jami'an tsaro a kasar Spain
Jami'an tsaro a kasar Spain REUTERS / Eloy Alonso
Talla

Mutanen da yanzu hakka suke hannu jami’an hukumar agaji gaggawa na fama da zazzabi ganin wahalolin da suka yi ta fama da su a lokacin ketara.

A cewar hukumomin kasar Spain, a watan October da ya shude bakin haure 16 ne suka gamu da ajalinsu, duk da gargadin da hukumomin kasashen Morocco ke yi.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.