Faransa
Hollande ya kai ziyarar farko kasar Morocco
Kungiyar kare hakkin Bil’adama ta Human Rights Watch ta yi kira ga shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya ja kunnen kasar morocco game da keta hakkin Dan Adam a wata ziyarar farko da zai kai a kasar ta Morroco.
Wallafawa ranar:
Talla
A makon nan ne kungiyar ta yi kira ga gwamnatin Morocco ta yi wa kabilun Sharawi guda 22 afuwa ko kuma a kai su kotun farar hula domin yanke masu hukunci don gujewa gallazawa da hukuncin daurin rai da rai da kotun Soji ta yanke masu.
Hollande zai kwashe kwaanki biyu ne yana wannan ziyara a kasar ta Morocco.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu