Isa ga babban shafi
Kungiyar Tarayyar Turai

Shugabanin Nahiyar Turai na taro a Brussels domin magance matsalar haraji

Shugabannin kasashen Turai za su gudanar da taronsu a birnin Brussels domin daukar matakai game da badakalar haraji karkashin matakan tsuke bakin aljihun gwamnati da kasashen na Turai ke kokarin tattabatarwa

Taron Kungiyar Tarayyar Turai
Taron Kungiyar Tarayyar Turai RFI/chan lida
Talla

Akwai dai baraka da ke fitowa daga kasashen Austria da Luxembourg wadanda suka ki amincewa da yarjejeniyar kungiyar ta haraji.

Kasashen Nahiyar ta Turai na kokarin ganin cewa an magance matsalar kaucewa biyan haraji domin da abinda ya shafi haka domin kara bunkasa tattalin arzikin nahiyar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.