Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdulrafi’u Lawan, a Jami’ar Boston

Wallafawa ranar:

Dimbin jama’a ne suka gudanar da zanga-zanga a birnin Washington na kasar Amurka, inda suke neman hukumomin kasar, su samar da dokoki da za su taikaita ayyukan leken asiri da hukumar tsaron kasar ta NSA ke yi a kan jama’a, Nasirudden ya tattauna da Abdulrafi’u Lawan, dalibi da ke karatu a jami’ar Boston a kasar Amurka.

Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel da ta ke zargin Amurka da nadar bayananta ta Tarho
Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel da ta ke zargin Amurka da nadar bayananta ta Tarho (©Reuters)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.