Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Umar Shitu Babura na Jami'ar al Azhar

Wallafawa ranar:

Rundunar Sojin kasar Masar ta bayyana goyon bayanta ga Janar Abdel Fattah al-Sisi ya tsaya takarar shugaban kasa wanda ake ganin babu tantama zai lashe zaben bayan ya hambarar da gwamnatin Dimokuradiya ta Mohammed Morsi a watan Yuli. Lura da tashe tashen hankulan da ake samu a Masar, ko dole sai jinin Soja ne zai iya shugabanci a kasar, Faruk yabo ya tattauna da Umar Shitu Babura masani siyasar kasar Masar.

Daruruwan magoya bayan Janar Abdel Fattah al Sisi a kasar Masar
Daruruwan magoya bayan Janar Abdel Fattah al Sisi a kasar Masar REUTERS/Mohamed Abd El Ghany
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.