rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Saudiya Syria

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Bukatar Saudi Arabia na aikewa da dakaru zuwa Syria

media
Taswirar kasashen Daular Larabawa

Hukumomin Kasar Saudi Arabia sun bukaci Amurka ta basu damar girke sojojin su a kasar Syria domin aiki da kawancen da sojojin ta ke jagoranci.


Ministan harkokin wajen Saudiya, Adel al-Jubeir yace suna tattaunawa da jamiā€™an gwamnatin Amurka tun barkewar yakin Syria a shekarar 2011 kan bukatar ta su na tura sojojin kasashen su.

Ministan yace tun lokacin gwamnatin Barack Obama suka bayyana aniyar su na bada sojojin muddin Amurka ta amince ta tura sojoji cikin kasar ta Syria.