Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Ibrahim Wakkala Mataimakin Gwamnan Zamfara

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Jihar Zamfara a Najeirya tace tana ci gaba da kokarinta wajen tabbatar da zaman lafiya a yankin da ke fama da matsalar ‘yan fashi da makami da barayin shanu da rikicin makiyaya da manoma. Salissou Hamissou ya tattauna da Mataimakin Gwamnan Jihar Malam Ibrahim Wakkala.

Zamfara State Deputy Governor, Mallam Ibrahim Wakala
Zamfara State Deputy Governor, Mallam Ibrahim Wakala khalifjgusau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.