Isa ga babban shafi
Morocco

An gudanar da zaben Yan Majalisun kasar Moroko

A yau Jumma’a, al’ummar kasar Maroko sun kada kuri’un zaben 'yan majalisar dokokin kasar, tun bayan kwaskwarimar da aka yi wa kundin tsarin mulkin kasar, wanda ya sake daidaita yanayin tafiyar da mulkin kasar dake biyar tsarin mulukiya.

CIA World Factbook
Talla

Al’ummar kasar miliyan 13 da dubu 500 ne,' yan shekaru sama da 18 daga cikin al’ummar kasar miliyan 35 aka gayyata a zaben, da ya fara a safiyar yau Jumma’a, domin zaben wakilansu daga cikin jam’iyyun siysar kasar 31.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.