Isa ga babban shafi
Najeriya-Lesotho

An kama yan Najeriya a Lesotho

Yan Sanda a kasar Lesotho sun kaddamar da bincike kan zargin cewar yanzu haka wasu bakin sojojin Najeriya da Ghana 14 da akayi hayar su na yunkurin kashe Fira ministan kasar Tom Thabane dan jefa kasar cikin rudanin siyasa.

Firaministan Lesotho, Thomas Thabane
Firaministan Lesotho, Thomas Thabane AFP PHOTO / GCIS / ELMOND JIYANE
Talla

Manyan jami’an Yan Sandan kasar da jami’an gwamnati sun shaidawa kanfanin Dillancin labaran Faransa cewar an kwashe jami’an gwamnati daga ofishin su yayin da fira Minista da Sarki Letsie suka tsoke aikace aikacen su.
Mataimakin kwamishinan Yan Sandan Sello Mosili yace sun samu labarin cewar anyi hayar sojojin Najeriya da Ghana 14 dan kashe Fira Ministan.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.