Isa ga babban shafi
Najeriya

Gini ya rufta da dalibai a Bukur

Ginin wata Makarantar Islamiya a Bukur a Jihar Filato ya rufta kan dalibai sakamakon ruwan sama da aka tafka, kuma al’amarin ya yi sanadin mutuwar kimanin dalibai guda 8, kamar yadda Tasiu Zakari ya aiko da Rahoto daga Jos.

AFP PHOTO / Pius Utomi Ekpei
Talla

01:26

Rahoto: Gini ya rufta da dalibai a Bukur

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.