Isa ga babban shafi
Togo-Nijar

Togo; An samu hatsaniya a mazabun 'yan Nijar

Rahotanni daga Lome babban birnin Togo na cewa an yi hatsaniya a wasu runfunan zabe inda 'yan Nijar ke kada kuri'a a zagaye na biyu na zaben shugaban kasa.

Zaben Benin
Zaben Benin RFI/Carine Frenk
Talla

Dama dai hukumomin Nijar sun bai wa 'yan kasar da ke zaune a kasashen waje damar jefa kuri'a a inda suke .

Togo da suma ake gudanar da zaben shugabanci zagaye na Biyu, wannan al'amari ba karamin tasiri ya yi ga zaben kasar ba, saboda mutane da dama sun kauracewa rumfunar zabe.

Sai dai wakilinmu na musamman dake sa'ido kan zaben kasar ya ce an tsaurara matakan tsaro a sassan kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.