Isa ga babban shafi
Burundi

Tattaunawar zaman lafiyar Burundi ta watse

Shirin tattaunawar zaman lafiya tsakanin gwamnatin Burundi da 'yan adawar kasar a Tanzania ya watse sakamakon janyewar wakilan gwamnatin kasar. 

Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza
Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza
Talla

Taron wanda tsohon shugaban kasar Tanzania Benjamin Mkapa ke jagoranta don kawo karshen tashin hankalin da ya lakume rayuwar mutane kusan 500, na gamuwa da cikas ne saboda yadda bangaren gwamnati ke jan kafa akai.

Akalla mutane 270,000 suka gudu suka bar Burundi don kaucewa tahsin hankalin da ake fama da shi a kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.