Isa ga babban shafi
Cambodiya-Thailand

Yaki tsakanin Cambodiya da Thailand

An sake karawa tsakanin dakarun sojan kasar Cambodia dana Thailand akan iyakan kasashen biyu, kwana daya bayan sojoji shida sun hallaka.Dakarun sassan biyu sun yi musayen wuta da manayan makaman soja, abunda ya janyo tserewar dubban fararen hula.Da sanyin safiyar jiya Jumma’a aka fara samun musanyen wuta tsakanin bangarori biyu na Thailand da Cambodia, inda ko wani bangaren ke zargin dayan da fara kai harin. 

Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.