Isa ga babban shafi
Singapore

Singapore tana binciken Shugaban yaki da Miyagun Kwayoyi

Gwamnatin kasar Singapore ta fara binciken magudin aiki kan Shugaban Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi na kasar Ng Boon Gay.

Singapore
Singapore Reuters
Talla

Ma'aikatar Harkokin cikin gida ta kasar ta ce ana binciken shi ne da wani jami'i da laifukan da suka shafi cin hanci da rashawa.

A kasar Singapore, hukuncin mu'amulla da miyagun kwayoyi shine kisa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.