Isa ga babban shafi
Honduras

An Fara Zana'idar Wadanda Hallaka Sakamakon Gobarar Gidan Fursunan Honduras

An fara gudanar da zana’idar ‘yan fursunan kasar Honduras da suka hallaka sakamakon gobarar da ta tashi cikin wani gidan fursunaComayagua ranar Talata da gabata.

Reuters/Oswaldo Rivas
Talla

Jami’ai sun ce ya zuwa yanzu wadanda suka hallaka sun kai kusan 400.

Tuni Shugaban kasar ta Honduras Porfirio Lobo ya bada umurnin sake guba halin da gidajen yarin kasar ke ciki.

Kawo yanzu gawauwaki 18 da sake daga asibiti wadanda aka kammala binciken kwayoyin halitta akai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.