Colombiya
'Yan Tawayen Colombiya sun bayyana ban kwana da garkuwa da mutane
Shugaban Kasar Colombiya, Juan Manuel Santos, ya yaba da ikrarin kungiyar 'yan Tawayen FARC, na shirin kawo karshen garkuwa da mutane, da kuma sakin 'yan Sanda da sojoji goma dake hannunsu, amma kuma ya ce tayin ya gaza.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban ya ce zasuyi iya bakin kokarin su wajen ganin an sako mutane
Kungiyar ta FARC mai ra'ayin makisanci ba bayyana ko zata saki fararen hula da ta ke garkuwa da su ba. Kungiyar kan samu kudade shiga daga garkuwa da mutane. Kuma cikin wata sanarwa ta ce zata kara wasu fararen hula hudu cikin wadanda kungiyar zata sake.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu