Isa ga babban shafi
Venezuela

Chavez yana fama da matsalar Numfashi

Gwamnatin Kasar Venezuela tace halin lafiyar Shugaba Hugo Chavez na dada tabarbarewa, sakamakon kamuwa da wata sabuwar cuta, da ta shafi katsewar numfashi. Ministan yada labaran kasar, Ernesto Villegas, yace yanzu haka ya kamu da sabuwar cuta da ta jefa shugaban cikin mawuyacin hali.

Dubban masu Zanga-zanga a kasar a kasar Venezuela
Dubban masu Zanga-zanga a kasar a kasar Venezuela
Talla

Wasu ‘yan kasar sun gudanar da zanga zanga, inda suke neman ganin an gudanar da sabon zabe.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.