Argentina
Ambaliyar ruwa ta yi barna a kasashen Latin
Ambaliyar ruwa ta yi sanadin mutuwar mutane 5 tare da raba sama da 150,000 da gidajensu a kasashen Paraguay da Uruguay da kuma Argentina a jajibirin Kirsemti.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Yanzu haka shugaban Paraguay ya kafa dokar ta-baci bayan ambaliyar ruwan ta raba mutanen kasar sama da dubu dari da talatin da gidajensu.
Sannan ambaliyar ta haifar da katsewar wutar lantarki a sassan Paraguay.
Haka ma kimannn mutane dubu goma aka kwashe daga yankin da ambaliyar ruwan ta shafa a Uruguay.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu