Isa ga babban shafi
Brazil

Shugaban Brazil Michel Teimer zai gabatar da shaida a yau

A wannan laraba shugaban kasar Brazil Michel Temer zai gabatar da shaida domin kare kansa dangane da batun karbar rashawa da ake zargin sa da aikatawa.

Shugaban Brazil  Michel Temer
Shugaban Brazil Michel Temer REUTERS/Ueslei Marcelino
Talla

Daya daga cikin lauyoyin shugaban mai suna Gustavo Bonini Guedes, ya ce su gabatar da shaidar ne ga kwamitin da ke binciken zargin wanda majalisar dokoki ta kafa, kuma daga nan ne majalisar za ta fara batun dakatar da shugaban kasar na tsawon watanni 6 domin samun damar kare kansa a gaban kotu.

Shugaban Brasil Michel Temer ya tsallaka rijaya da baya a binciken badakala da ake zargin sa dangane da zaben shekara ta 2014.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.