Isa ga babban shafi
Iraqi

An gudanar da zaben yan Majalisu a Iraqi

Sama da mutane milyan 24 da dubu dari biyar ne suka samu yin rijista a cewar hukumar zaben kasar Iraki .Gwamnatin kasar ta baza akala jami’an tsaro da sojoji 900.000 domin sa ido dama tabbatar da tsaro a ilahirin ruhunan zaben kasar.

Nau'rar tanttance masu zabe da aka yi amafani da ita  a Iraqi
Nau'rar tanttance masu zabe da aka yi amafani da ita a Iraqi © sami Boukhelifa / RFI
Talla

A watan Fabrairu ne kasar ta Iraki ta samu tallafi na kudi bilyan 30 na dalla domin shirya wannan zabe tareda baiwa hukumomi dake da nauyin shirya zaben damar tattara bayanan da suka dace, to sai dai yan kasar na cigaba da nuna fargaba dangane da ababen da kan iya biyo bayan zaben yan Majalisun kasar.

A karo na farko hukumar zaben kasar Iraqi ta yi amfani da nau'rar zamani dake taimakawa domin tanttance masu zabe .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.