Isa ga babban shafi

Amurka da Japan da Turai na fuskantar yanayin zafi da basu taba gani ba

Kashen Amurka da Japan da wasu yankunan Turai na fuskantar tsanin zafi da masana yanayi ke cewa zai kai kololuwar da da suka taba gani a litinin mai zuwa, a wani sabon misali dake tabbatar da barazanar dumamar yanayi.

Jami'an agaji na raba wa jama'a ruwan sanyi a Athenes saboda tsananin zafin rana. 13/07/23.
Jami'an agaji na raba wa jama'a ruwan sanyi a Athenes saboda tsananin zafin rana. 13/07/23. © AFP / ANGELOS TZORTZINIS
Talla

Hukumar kula da yanayi a Italiya ta yi hasashen yayin zafin rana zai haura 43 a birnin Roma ranar Talata, inda zai karya tarihin maki 40.5 da suka taba gani a watan Agustan 2007.

Cibiyar kula da yanayi a Girka tace tun daga yau Asabar ake fuskantar zafin da ya kai maki 44 a ma’auninsa, Faransa da Jamus da Spain da Poland ma suna cikin mummnunar yanayin na zafin rana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.