-
‘Yan tawayen Afrika ta Tsakiya sun rusa majalisa tare da jingine kundin tsarin mulkin kasar
-
Kotun kolin Kenya ta ba da umurnin sake kidaya wasu kuri’un zaben shugaban kasar
-
Ntaganda ya gurfana a gaban kotun manyan laifuka ta duniya
-
Kungiyar Taliban za ta ci gaba da ta da kayar ba bayan janyewar sojin kawance, inji Amurka
-
Sarkozy ya musanta zargin karbar kudade daga hanun attajira Liliane Bettencourt
-
Isra’ila za ta saki wasu kudaden Palasdinawa
-
‘Yan wasan Brazil na samun ci gaba - Scolari
-
Shugaban babban bankin Cyprus Andreas Artemis ya ajiye mukaminsa
-
Kotu ta yankewa Henry Okah hukuncin daurin shekaru 24
-
Matar marigayi Kanal Ghaddafi da ‘ya’yan sa sun samu mafaka a kasar Oman.
-
Sudan ta bukaci ‘yan tawaye da su taimaka ga rubuta kundin tsarin mulkin kasar
-
Taron kungiyar Larabawa ya bada damar baiwa ‘yan tawayen Siriya makamai