-
Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 07/12/2023
-
Kotu ta tilasta gwamnatin Kano biyan diyyar rusau
-
Biden ya zargi yan majalisar dattawan Republican da kokarin durkusar da Ukraine a fagen daga
-
Za mu hukunta masu hannu a harin bam na Kaduna
-
A Najeriya an yi kasafin kudin 2024, ba tare da aikin cibiyar samar da wutar Mambilla ba.
-
Majalisar Dinkin Duniya, ta bukaci gudanar da bincike kan harin da ya kashe fararen hula da dama a jihar Kaduna
-
Harin mauludin Kaduna ba kuskure ba ne - Sheikh Gumi
-
watanni 7 da rusa wasu barikokin yan sanda domin sake ginasu a jihar Lagos, har yanzu shiru.
-
Uganda ta yi tir da takunkuman rashin adalci da Amurka ta sakamata kan ta haramta auren jinsi
-
An samar da wata kalar kwallon kafa, da za ta iya gane an tabata da hannu domin saukakawa alkalan wasa aikinsu
-
An yi wa Tsohon shugaban kasar Peru, Alberto Fujimori, afuwa daga zaman yarin shekaru 25