Isa ga babban shafi
Najeriya

Jami'an tsaro na kwalewa tare da 'yan wiwi a Najeriya

Wani bincike da aka gudanar a jihar Legas da ke Najeriya, ya nuna yadda jami’an tsaro ke ziyartar dandalin ‘yan kwaya don zukar tabar wiwi tare da su. Lamarin dai na ci gaba da harzuka jama’a da ke ganin cewa, alhakin jami’an tsaron ne su cafke masu shaye-shayen a maimakon zama tare da su don kwalewa. Abdurrahman Gambo Ahmad ya duba mana wannan batu, ga kuma rahotonsa. 

Wani jami'in dan sandan Najeriya tare da dan wiwi
Wani jami'in dan sandan Najeriya tare da dan wiwi Nairaland.com
Talla

03:04

Jami'an tsaro na shan wiwi tare da 'yan kwaya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.