Isa ga babban shafi
Nijar-Iran

Ziyarar Ahmadinejad a Jamhuriyyar Nijar

Shugaban kasar Iran, Mahmud Ahmadinejad zai kammala ziyara a Jamhuriyar Nijar mai arzikin Uranium, bayan ya ziyarci wasu wurare, tare da tatatunawa da hukumomin kasar da ‘Yan kasuwa domin inganta hulda. Wakiliyar RFI daga Niamey Kubra illo ta aiko da rahoto game da ziyarar shugaban.

Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou tare da Shugaban Iran Mahmoud Ahmadinejad a fadar shugaban kasa a Niamey
Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou tare da Shugaban Iran Mahmoud Ahmadinejad a fadar shugaban kasa a Niamey press tv
Talla

03:13

Ziyarar Ahmadinejad a Jamhuriyyar Nijar

Kuboura ILLO

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.