Isa ga babban shafi
Nijar

Masu amfani da wayar Salula a Nijar suna fuskantar matsalar layi

Kamfanonin sadarwa a Jamhuriyar Nijar sun soma katse layukan wayoyin jama’ar da suka ki sabuntar rejistarsu kamar yadda hukumomin kasar suka bukaci a yi. Daga Maradi Salisu Issa ya zanta da wadanda matsalar ta shafa a cikin Rahotonsa.

Wani yaro yana amfani da wayar Salula a Najeriya
Wani yaro yana amfani da wayar Salula a Najeriya kingdomstrategist
Talla

03:17

Rahoto: An katse layukan mutanen da ba su yi Rijista ba a Njiar

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.