Isa ga babban shafi
Nijar

Malaria ta fi kisan jama'a a Jamhuriyar Nijar

Jamhuriyar Nijar ta gudanar da bukukuwan zagayowar ranar yaki da zazzabin cizon sauro kamar dai sauran kasashen duniya. Zazzabin cizon sauro dai na a matsayin cutar da ta fi kowacce kisan jama’a a kasar ta Nijar, to sai dai kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko mana, an samu gagarumin ci gaba a fagen yaki da cutar sakamakon irin matakan da ake dauka a shekarun baya-bayan nan.

Mahukuntan Jamhuriyar Nijar sun dauki matakin magance cutar zazzabin cizon sauro, cutar da ta fi kisa a kasar
Mahukuntan Jamhuriyar Nijar sun dauki matakin magance cutar zazzabin cizon sauro, cutar da ta fi kisa a kasar REUTERS/James Gathany
Talla

03:02

Malaria ta fi kisan jama'a a Jamhuriyar Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.