Shugaban Minusma ya gana da Shugaban Nijar
Jakadan Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kan yankin Sahel dake Mali El Ghassim Wane ya ziyarci Nijar inda ya gana da shugaban kasa Bazoum Mohammed a kan yaki da 'yan ta’adda da rundunar Majalisar ta MINUSMA da kuma ta G5 Sahel keyi.
Wallafawa ranar:
Kunna - 00:58
Jami'in ya bayyana irin kokarin da kasashen Nijar da kawaenta keyi na ganin sun murkushe kungiyoyin 'yan ta'adda dake ci gaba da kai hare-hare a kasashen da suka hada da Burkina Faso,Nijar,Mali,Chadi.
A duk kullum ana samun asarar rayuka a wadanan yankuna kama daga farraren hula,da jami'an tsaro na kasashen yankin.
Da dama daga cikin mazauna yankunan suka kauracewa gidajen su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu