Isa ga babban shafi
Nijar-Coronavirus

Ana samun karuwar masu kamuwa da covid-19 a Nijar bayan watsi da rigakafi

Yayin da ake samun karuwa alkalumman masu kamuwa da cutar Covid-19 kusan kowace rana a Jamhuriyar Nijar, wani rukuni na al'umma kasar na fatali da gangamin shasshawarar allurar  rigakafin Cutar da aka kaddamar tun cikin watan mayun wannan shekara.Wannan kuwa na zuwa ne, bayan kasar China ta yi alkawarin tallafawa kasashen Afirka da allurar akalla biliyan 1. Daga Agadas ga rahoton Umar Sani.

Akwai karancin masu karbar rigakafin Corona a Jamhuriyyar Nijar.
Akwai karancin masu karbar rigakafin Corona a Jamhuriyyar Nijar. Barbara DEBOUT AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.