Nijar-Murar Tsuntsaye
Gwamnatin Nijar na daukar matakan murkushe murar tsuntsaye
Jamhuriyar Nijar, yanzu haka ana ci gaba da daukar matakai domin hana yaduwar cutar murar tsuntsaye, wadda tuni ta shafi johohi uku na kasar.Yanzu haka dai mahukunta sun hana daukar kaji daga wannan yanki zuwa wancan domin hana yaduwar cutar.Daga Maradi ga rahoton da wakilinmu Salissou Issa ya aiko mana.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:41