Isa ga babban shafi
Rahoto

Matasan Najeriya na komawa Nijar saboda tsadar rayuwa

Matsalar tsadar rayuwa da koma-bayan tattalin arziki, ya tilasta wa dubban matasan Najeriya tsallaka wa zuwa wasu kasashe makwabta ciki har da Jamhuriyar Nijar domin neman aiki ko gudanar da harkokin kasuwanci.

Wani bangare na hada-hada a birnin Yamai na Nijar
Wani bangare na hada-hada a birnin Yamai na Nijar AFP - -
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.