Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Amsar tambaya kan tasirin malamin Shi'a Moqtada al-Sadr ga siyasar Iraqi

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da amsa na wannan mako tare da Michael Kuduson ya amsa wasu daga cikin muhimman tambayoyin da masu sauraro suka aiko, ciki har da amsar tambaya kan neman bayani game da fitaccen malamin Shi'a na kasar Iraqi da kuma tasirinsa a siyasar kasar. Ayi saurare lafiya.

Fitaccen malamin mabiya Shi'a na Iraqi Moqtada al-Sadr.
Fitaccen malamin mabiya Shi'a na Iraqi Moqtada al-Sadr. © ALAA AL-MARJANI/REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.