Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa: Ci gaban tattauna da mawakin Tangale a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya da Amsa' tare da Micheal Kuduson kamar kowane mako, tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko yake amsawa, kuma a wannan mako ma ya kawo muku ci gaban zantawar da muke da shahararren mawakin nan na kasar Tangale a Gomben Najeriya Lambala wali a game da tarihinsa.

Bikin 'yan kabilar Tangale a Najeriya
Bikin 'yan kabilar Tangale a Najeriya © Mama Africa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.