Tarihin Afrika
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
-
Tarihin Thomas Sankara Kashi na 10/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.24/04/202220:07 -
Tarihin Thomas Sankara Kashi na 9/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.17/04/202221:09 -
Tarihin Thomas Sankara Kashi na 8/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.09/04/202220:39 -
Tarihin Thomas Sankara Kashi na 7/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.02/04/202221:13 -
Tarihin Thomas Sankara Kashi na 6/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.26/03/202220:13 -
Tarihin Thomas Sankara Kashi na 5/20
Shirin 'Tarihin Afirka' kashi na 5/20 tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya kawo ci gaban tarihin Thomas Sankara, shugaban kasar Burkina Faso, wanda aka wa kisan gilla a bakin aiki.19/03/202220:20 -
Tarihin Thomas Sankara Kashi na 4/20
Shirin 'Tarihin Afirka' kashi na 4/20 ya kawo ci gaban tarihin Thomas Sankara, shugaban kasar Burkina Faso, wanda aka wa kisan gilla a bakin aiki. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ne ya shirya, ya kuma gabatar da shirin, wanda yake zuwa muku duk ranar Asabar da maraice, a kuma maimaita ranar Lahadi da safe.12/03/202220:02 -
Tarihin Thomas Sankara kashi na 3/20
Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.05/03/202222:12 -
Tarihin Thomas Sankara kashi na 2/20
Tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara da aka yiwa kisan gilla a bakin aiki daga nan sashen hausa na Rfi.26/02/202220:44 -
Tarihin Thomas Sankara kashi na 1/20
Tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara da ka yiwa kisan gilla a bakin aiki.19/02/202221:34 -
20:21
-
Tarihin Moussa Traore kashi na 2/4
Shirin Tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan Mako ya dora daga inda ya tsaya a kashi na 1 cikin tarihin tsohon shugaban kasar Mali Moussa Traore da ya yi gwagwarmaya da turawan Faransa.22/02/202020:48 -
Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (5/8)
Shirin Tarihin Afrika na wannan lokacin shi ne kashi na 5 kan ci gaban tarihin rayuwar tsohon shugaban Congo Brazaville Fulbert Youlou.30/10/201920:24 -
Tarihin Fulbert Youlou kashi na takwas (8/8)
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.25/08/201919:36 -
Tarihin Fulbert Youlou kashi na bakwai (7/8)
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.18/08/201920:21
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.