Tarihin Afrika
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
-
Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 4/6
Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin kashi na 4 ne kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.01/08/201719:49 -
Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 5/6
Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin kashi na 5 ne kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.01/08/201720:17 -
Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 6/6
Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin kashi na 6 ne kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.01/08/201719:56 -
Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 2/6
Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin ya yi bayani ne kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.01/07/201719:31 -
Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 1/1
Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin ya yi bayani ne kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissen Habre.24/06/201719:36 -
Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 4/4
Wannan kashi na hudu ne na Tarihin Marigayi Kwame Nkrumah na kasar Ghana inda aka tabo irin gwagwarmayar da tsohon Shugaban ya yi wajen hada kan nahiyar Afrika.17/06/201719:58 -
Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 3/4
Wannan kashi na uku ne na Tarihin Marigayi Kwame Nkrumah na kasar Ghana inda aka tabo irin gwagwarmayar da tsohon Shugaban ya yi wajen hada kan nahiyar Afrika.10/06/201719:37 -
Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 2/4
Wannan kashi na biyu ne na Tarihin Marigayi Kwame Nkrumah na kasar Ghana inda aka tabo irin gwagwarmayar da tsohon Shugaban ya yi wajen hada kan nahiyar Afrika.03/06/201719:41 -
Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 1/4
Wannan kashi na farko ne na Tarihin Marigayi Kwame Nkrumah na kasar Ghana inda aka tabo irin gwagwarmayar da tsohon Shugaban ya yi wajen hada kan nahiyar Afrika.20/05/201719:56 -
Tarihin Rawar da Bakaken fata suka taka a yakin duniya na biyu- Kashi na 2/2
Shirin Tariihin Afirka ya duba tarihin labarin mayaka bakar fata da suka taimakawa Faransa domin ta kwato kanta daga mamayar Jamus a yakin duniya na biyu.13/05/201720:03 -
Tarihin Rawar da Bakaken fata suka taka a yakin duniya na biyu- Kashi na 1/2
Shirin Tariihin Afirka ya duba tarihin labarin mayaka bakar fata da suka taimakawa Faransa domin ta kwato kanta daga mamayar Jamus a yakin duniya na biyu.06/05/201720:03 -
Tarihin Pele na Brazil, wanda ya fitar da kimar bakar fata a kwallon kafa- kashi na 1/2
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na farko ne game da tarihin Pele na Brazil, tsohon fitaccen dan wasan kwallon kafa kuma bakar fata na farko da ya fitar da kimar bakaken fata a kwallon kafa.01/05/201719:58 -
Tarihin Pele na Brazil, wanda ya fitar da kimar bakar fata a kwallon kafa- kashi na 2/2
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na biyu ne game da tarihin Pele na Brazil, tsohon fitaccen dan wasan kwallon kafa kuma bakar fata na farko da ya fitar da kimar bakaken fata a kwallon kafa.01/05/201719:58 -
Tarihin Charles Taylor tsohon Shugaban Liberia kashi na (8/8)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na takwas ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 23 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.15/04/201719:36 -
Tarihin Charles Taylor tsohon Shugaban Liberia kashi na (7/8)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na bakwai ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 23 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.08/04/201710:06
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.