Tarihin Afrika
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
-
Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (6/6)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da su ka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na shida kuma na karshe na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 bayan Sayni Kountche.06/04/201719:24 -
Tarihin Charles Taylor,tsohon Shugaban kasar Liberia kashi na (6/8)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na Biyar ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 23 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.Sai a biyo mu............02/04/201719:36 -
Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (5/8)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na Biyar ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.25/03/201720:01 -
Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor- Shiri na Hudu kashi na (4/8)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na Hudu ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.20/03/201719:57 -
Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (3/8)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na Uku ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.11/03/201719:47 -
Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (2/8)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na biyu ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.04/03/201720:00 -
Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (1/8)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na daya ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.04/03/201720:00 -
Tarihin Janar Ali Saibou,tsohon Shugaban Nijar
A ci gaba da kawo maku tarihin Afrika,yau za mu lekawa Jamhuriyar Nijar ,domin jin rawar da Ali Saibou Tsohon Shugaban kasar da ya hau karagar mulkin kasar bayan rasuwar Seyni Kountche a Paris.18/02/201719:24 -
Tarihin Tsohon Shugaban Nijar Janar Ali Saibou kashi na (5/6)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na biyar na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 bayan Sayni Kountche.04/02/201719:33 -
Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (4/6)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na hudu na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 bayan Sayni Kountche.29/01/201719:42 -
Tarihin Tsohon Shugaban Nijar Janar Ali Saibou kashi na (3/6)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na uku na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 bayan Sayni Kountche.23/01/201719:26 -
Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali Saibou kashi na (2/6)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Afrika da suka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na biyu na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 kuma ya gaji Sayni Kountche.16/01/201719:59 -
Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (1/6)
Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin shugabannin Afrika, kuma shirin ya fara ne da tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki Nijar tsakanin 1987 zuwa 1993 kuma ya gaji Sayni Kountche ne.08/01/201719:49
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.