Tarihin Afrika
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
-
19:47
-
Tarihin Jomo Kenyatta kashi (6/6)
Jomo Kenyatta da ke matsayin mahaifi ga shugaban kasar Kenya na yanzu Uhuru Kenyatta na daga cikin wadanda suka yi fafatukar samo 'yancin kasar, inda aka nada shi Firaminista na farko kafin daga bisani ya koma shugaban kasa.18/08/201819:49 -
19:44
-
20:09
-
Tarihin Afirka:Kenyatta-02_06
Tarihin Afirka, shiri ne da ke yin dubi a game da rayuwar fitattun mutane a nahiyar Afirka.Tare da Abdoulkarim Ibrahim, shirin na yau zai kasance ci gaba kuma kashi na biyu dangane da rayuwar tsohon shugaban kasar Kenya na farko bayan samun 'yanci wato Jomo Kenyatta.21/07/201819:13 -
Tarihin Jomo Kenyatta kashi na (1/6)
Shirin Tarihin Afrika a wannan karon ya duba rayuwa da kuma gudunmawar Jomo Kenyatta ga samun 'yan cin kan Kenya daga mulkin mallaka da kuma kafawa kasar ginshikan da suka kai ta ga ci gaba.15/07/201820:03 -
Tarihin Myriam Makeba kashi na (1/2)
Tarihin Myriam Makeba fitacciyar mawakiyar duniya da ta jima tana fafutukar ganin an daina nuna wariyar launin fata tsakanin al'umma.14/10/201719:55 -
Tarihin Miriam Makeba kashi na (2/4)
Tarihin Afrika a wannan karon ya yi duba kan irin gwagwaryar da fitacciyar mawakiyar nan Mriam Makebe ta yi a rayuwa kafin ta kai ga shahara zuwa mawakiyar duniya baki daya.11/10/201718:49 -
Gwagwarmayar Sekou Toure na kasar Guinea
Cikin wannan shiri na Tarihin Afrika wanda Abdoulkarim Ibrahim ke gabatarwa za'a ji shiri na karshe a irin gwagwarmayar Shugaba Sekou Toure na kasar Guinea wajen samun 'yancin kan kasar.23/09/201719:59 -
TARIHIN AFRIKA - Sekou Toure kashi na (3/4)
Cigaban tarihin marigayi tsohon shugaban kasar Guinea Ahmad Sekou Toure kashi na 3.17/09/201726:31 -
TARIHIN AFRIKA - Sekou Toure kashi na (2/4)
Cigaban tarihin Ahmad Sekou Toure kashi na biyu.17/09/201719:18 -
Tarihin sojoji bakaken fata da suka taimakawa Faransa a lokutan yaki (Tirailleurs senegalais) 1/2
Shirin Tarihin Afrika na wannan karon, ya maida hankali ne kan tarihin irin gwagwarmayar da sojoji bakaken fata suka yi, wajen taimakawa kasar Faransa a dukkanin yake-yaken da ta gwabza tun daga yakin duniya na farko.20/08/201720:03 -
Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 3/6
Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin kashi na 3 ne kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.03/08/201719:37
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.