Tarihin Afrika
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
-
Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (6/8)
A ci gaba da tarihin Fulbert Youlou tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville, wannan ne kashi na 6 tare da Abdoulkarim Ibrahim, a yi saurare Lafiya.03/08/201920:31 -
Rayuwar Sarkin sarakuna HAILE-SELASSIE
A cikin shirin tarihin Afrika ,a yau za mu soma da tarihin Sarkin sarakuna na Afrika Haile Selassie daga Habasha.Za ku ji irin rawar da ya taka a kasar sa dama Duniya ga baki daya tareda AbdoulKarim Ibrahim.25/05/201920:37 -
Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu
A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci.Daga irin rawar siyasa da matsalloli da tsohon Shugaban kasar Mobutu sese Seko yayi kokarin shawo kan su,sai dai hakan bata samu ba ,bayan da manyan kasashen Duniya suka juya masa baya.Sai ku biyo mu27/04/201921:29 -
Tarihin Mobutu Sese Seko kashi na 1
A wannan makon muna dauke da kashi na farko na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyar Congo Mubutu Sese Seko tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal. A yi saurare lafiya.20/04/201920:34 -
21:31
-
Tarihin Amílcar Cabral kashi na 2
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.25/03/201921:31 -
Tarihin Amilcar Cabral kashi na 1
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.16/03/201919:15 -
Diori Hamani ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar
A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoulkarin Ibrahim ya mayar da hankali tareda gudanar da bincike dangane da rayuwar tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar marigayi Diori Hamani.Diori Hamani ya taka gaggarumar rawa a lokacin mulkin sa tareda neman kariya daga Faransawa.19/01/201920:10 -
Tarihin Ahmadu Ahijo tsohon shugaban kasar Kamaru kashi na 5/5
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ya kawo karashen tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da yadda rayuwarsa ta kasance bayan mika mulki da shugaban Kamaru mai ci Paul Biya.10/12/201820:31 -
Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 4/5
A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali kan rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar.Wasu daga cikin makusantan tsohon Shugaban sun bayyana halin da aka shiga wajen mika ragamar iko daga Ahmadou Ahidjo zuwa ga Paul Biya.01/12/201817:29 -
Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 2/5
A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako, Abdoul Karim Ibrahim Shikal ya kawo tarihin rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da gwagwarmayarsa wajen cimma burin hada kan 'yan kasar Kamaru.17/11/201819:34 -
Tarihin Hubert Maga kashi na 2/2
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin, kuma fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.04/11/201820:11 -
Tarihin Hubert Maga kashi na 1/2
Shirin tarihin Afrika a wannan karon ya faro tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.20/10/201821:08 -
Tsohon Shugaban kasar Mali Moussa Traore
A cikin shirin Tarihin Afrika ,za mu kawo maku ci gaban shirin dangane da shugabancin Moussa Traore,kashi na biyu.Moussa Traore na daya daga cikin Shugabanin Afrika da suka kifar zababbar gwamnati a Afrika.22/09/201820:48 -
19:49
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.