Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ko me yasa hukumomin lafiya yin watsi da yakar cutuka masu yaduwa?

Wallafawa ranar:

Dimbin mutane ne ke ci gaba da rasa rayukansu a yankin Afrika sakamakon yadda cututtukan da aka yi watsi da su ke yi musu kisan mummuke.

Wata alama da ke nuna cibiyar gwajin cutar korona ga matafiyan da suka sauka a filin jirgin saman Frankfurt, a kasar Jamus.
Wata alama da ke nuna cibiyar gwajin cutar korona ga matafiyan da suka sauka a filin jirgin saman Frankfurt, a kasar Jamus. AP - Michael Probst
Talla

Tun bayan bullar Korona, hankulan kasashen duniya suka karkata kacokan kan yaki da annobar tare da yin sakacin ci gaba da magance wasu cututtuka kamar Sankarau, Zazzabin Lassa, Kuturta Kanjamau da dai sauransu. 

Abin tambayar dai shine, ko me yasa kasashen duniya suka yi watsi da wadannan cututtukan, shin akwai wasu cutuka masu tayar da hankali fiye da annobar Korona a tsakanin al'umma, ina aka kwana game da yaki da cutar tarin fuka mai saurin yaduwa?

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta hada kan wannan batu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.