Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa zata kawo sauye sauye wa kasashe masu hanu da shuni

A yau Litanin ne a fadarsa ta Elise dake birnin Paris, Shugaban kasar Fransa Nicolas Sarkozi, ya kaddamar da soma aikin shugabancin kasar a kan kungiyoyin kasashen duniya masu hannu da shuni na G8-da G20.A cikin jawabin da ya gabatar a gaban manema Labarai, shugaba Sarkozi ya tabo batutuwa da dama da suka shafi rikicin siyasar kasar Tunisiya, da kuma garkuwar da ake yi da 'yan kasar a kasashen duniya.Kwanaki 15 bayan kungiyar Alka’ida reshen magrib Aqmi ta yi garkuwa da wasu Faransawa biyu a kasar Jamhuriyar Niger, tare da kashesu daga bisani.Shugaba sarkozi ya bayyana cewa, a kowane lokaci dan ta’adda ya kashe bafaranshe guda kwarin gwiwar Faransa na yaki da 'yan ta’addar dada karuwa yake yi,  

Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.