Isa ga babban shafi
Faransa

Majalisar dattijan Faransa zata yi muhawara game da kisan Armeniyawa

Majalisar Dattawan Faransa, zata tafka mahawara kan kisan kiyashin da ake zargin Turkiya da yiwa Armenia, dokar da Majalisar wakilai ta amince da ita.Sanarwar da Majalisar ta yi, ya nuna cewar, matakin zai biyo bayan wani taro da shugabanin Majalisar za su yi ranar 17 ga wata.

Karamar Majalisar Faransa lokacin da suka kasa kuri'ar Amincewa da hukuncin karyata kisan Armeniyawa a Zamanin Mulkin Othman na Turkiya
Karamar Majalisar Faransa lokacin da suka kasa kuri'ar Amincewa da hukuncin karyata kisan Armeniyawa a Zamanin Mulkin Othman na Turkiya Reuters/Charles Platiau
Talla

Armenia na zargi Turkiya da kashe mata mutane miliyan daya da rabi, yayin da Turkiya ke cewa mutane 500,000 suka mutu kawai.

Kuria’ar da karamar Majalisar Faransa ta kada na amincewa da kudirin dokar ya haifar da samun sabani tsakanin kasar da Turkiya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.