Isa ga babban shafi
Romania

Gwamnatin Romania ta nemi sasantawa da masu zanga zanga

Alummar kasar Romania sunyi ta zanga-zanga yau Littini domin nuna rashin jin dadinsu saboda matakan tsuke bakin aljihu da Hukumomin kasar suka fito dasu.

Talla

PM kasar Emil Boc ya fadi dazun nan cewa abin bukata shine a zauna a tattauna ba wai a gansu a rana ba, domin warware matsalar kasar, wadda ake ganin ita ce kashin baya, wajen talauci a kasashen Turai.

Masu zanga-zangar sun yi ta rusawa Shugaban kasar ashar, da muggan kalamai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.