Isa ga babban shafi
Serbia

‘Yan sandan Serbia sun kama kilo 30 na muggan kwayoyi

Hukumomi a kasar Serbia sun ce sun kama kilo 30 na muggan kwayoyi a kan iyakar su da kasar Bulgaria. Sun kara da cewa an kuma kama, wani dan kasar Netherland da dan kasar Turkia tare da kwayoyin.  

Taswirar kasar Serbia
Taswirar kasar Serbia mapsofworld
Talla

An samu kwayoyin ne cikin wata mota da ke dauke da lambar kasar Netherland boye a
kujerar motar.

Ana yawan amfani da kasar Serbia ta hanyar da aka wa lakabi da “Balkan Route” wajen gudanar da manyan laifuka da kungiyon masu safaran kwaya kan bi da kuma safarar bindigogo da shiga nahiyar Turai.

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.