Isa ga babban shafi
Afghanistan-NATO

Hamid Karzai ya gana da shugaba Obama

Shugaban kasar Amurka Barack Obama, a duzu-dazun nan ne ya gana da shugaban kasar Afghanistan Hamid Karzai a fadar With House.

Tổng thống Mỹ Barack Obama (P) tiếp đồng nhiệm Afghanistan Hamid Karzai, Chicago, 20/05/2012
Tổng thống Mỹ Barack Obama (P) tiếp đồng nhiệm Afghanistan Hamid Karzai, Chicago, 20/05/2012 REUTERS
Talla

Rahotanni daga birnin Washington sun ce Karzai ya isa a birnin fadar ta Withe House ne da misalin karfe 10 na safiyar yau agogon kasar ta Amurka, inda kuma aka tsara cewa shuwagabannin biyu za su gabatar da taron manema labarai na hadin gwiwa bayan tattauwarsu in an jima da misalin karfe 6 agogon GMT.

kafin ya gana da shugaba Obama, karzai ya fara ganawa ne da sakatariyar harkokin wajen kasar ta Amurka Hillary Cliton da kuma sakataren tsaron kasar mai barin gado Leon Panetta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.