Isa ga babban shafi
Spain

Rajoy na Spain yana fuskantar matsin lamba

Firaministan Spain, Mariano Rajoy na ci gaba da fuskantar matsin lamba na ganin ya sauka daga mukaminsa, bayan wata jaridar kasar ta buga sakwannin da suka aikewa juna shi da mutumin da ake zargi da rabawa ‘Yan siyasa kudi ta hanyar da bata kamata ba.

Mariano Rajoy na Spain
Mariano Rajoy na Spain AFP/Rafa Riva
Talla

Jaridar El Mundo ta ruwaito sakon goyan baya ga Firaministan ya aikewa Luis Barcenas wanda yanzu haka ya ke tsare. Rajoy yana fuskantar tuhumar cin hanci da kaucewa biyan haraji.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.