EU-Serbia
Ziyarar Ashton a Serbia
Babbar Jami'ar diflomasiyar kasashen Turai, Catherine Ashton yau Litinin za ta isa kasar Serbia don ganawa da sabbin hukumomin kasar, kwana guda bayan rantsar da sabuwar gwamnati. Ana saran jami'ar zata gana da shugaban kasa, Tomislav Nikolic da Firaminsita Aleksandae Vucic, kafin ta yi jawabi a zauren Majalisar kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Ashton tace Serbia ta samu gagarumar ci gaba a yunkurin da ta ke na shiga kungiyar Turai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu