Isa ga babban shafi
Faransa

Hollande : Muna kan tabbatar da sabbin sauye sauye a Faransa

Shugaban Kasar Faransa, Francois Hollande, ya jaddada cewa, gwamnatinsa za ta ci gaba da tabbatar da shirinta na samar da sabbin sauye sauye, duk da kayen da jam’iyyarsa ta sha a zaben kananan hukumomin Kasar.

Shugaban Faransa, François Hollande
Shugaban Faransa, François Hollande REUTERS/Valentyn Ogirenko
Talla

Hollande ya shaidawa shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel cewa gwamnatinsa za ta yi kokarin ba saka jari muhimmaci tare da samar da ayyukan yi.

A ranar Lahadi Jam’iyyar tsohon shugaban kasa ta Nicolas Sarkozy ta samu nasara a zaben kananan hukumomi fiye da Jam’iyyar Hollande ta gurguzu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.